Littafin Kalaman Soyayya

by Abdu Matashi


Entertainment

free



Kadan daga cikin Irin Kalaman Application din M A I D A R A J A T A Na zo fitar da ke daga jikin ki, sannan na sanya ki cikin Zuciyata. Na zo na fitar da kyawun ki, wanda ba ki taɓa sanin kina da shi ba, sannan na haurar da ke, kamar addua zuwa sararin samaniya. Mai Darajata, ki ɗauke ni, ki inganta Ruhi na, ki cika ni da soyayyar ki, ki sake ni tsakanin Duniyoyi biyu. Idan na saita Zuciyata akan wani abu, ba ke ba, ki ƙona ni daga ciki. Mai Darajata, ki ɗauke dukkan abinda nake so, ki wafce dukkan abinda nake yi, ki tafi da dukkan abinda nake muradi, ki tafi da dukkan abinda ya ɗauke ni gare ki. Ke ce Ruhi na, kuma ba tare da Ruhi na ba, ban san yadda zan rayu ba. Ke ce Idanuwa na, kuma ba tare da ke ba, ba ni da Idanuwan gani. Kuma cikin dare, zan kwanta barci tare da ke a cikin Zuciya ta. In sanya ki cikin Zuciyata, tunani kawai za ki zamto. Bazan yi hakan ba. In rike ki cikin Idanuwa na, za su sauya ki zuwa Ƙaya. Bazan yi hakan ba. Zan shirya ki cikin numfashi na, ta nan za ki zamo rayuwa ta. kalaman soyayyazafafan kalaman soyayya zallazafafan kalaman soyayyatsantsar kalaman soyayyahttp //kalaman soyayyazafafan kalaman soyayya zallahduniyar kalaman soyayyakalaman soyayya masu ratsa zuciyakalaman soyayya na iskancikalaman soyayya masu kwantar da hankalikalaman soyayya na barka da safiyakalaman soyayya a wayakalaman soyayya a musuluncikalaman soyayya a to zkalaman soyayya appkalaman soyayya a rubucekalaman soyayya a hausakalaman soyayya audiokalaman soyayya a haduwar farkokalaman soyayya a-zkalaman soyayya and englishaturomin kalaman soyayyaapp kalaman soyayyaabani kalaman soyayyaabba dan-hausa kalaman soyayyaa to z kalaman soyayyaapplication din kalaman soyayyaaudio kalaman soyayyaapk kalaman soyayyasani ahmad kalaman soyayyakalaman soyayya barka da darekalaman soyayya barka da jumaakalaman soyayya barka da ranakalaman soyayya bada hakurikalaman soyayya barka da safekalaman soyayya barka da safiyakalaman soyayya by sani ahmadkalaman soyayya by sani ahmad mp3 downloadkalaman soyayya barka da yammakalaman soyayya barkada shan ruwabest kalaman soyayyabbc hausa kalaman soyayyabbc hausa kalaman soyayya zallabbc kalaman soyayyabbchausacom kalaman soyayyabbc hausa zafafan kalaman soyayyabbc hausa kalaman soyayya masu dadibarka da safiya kalaman soyayyabbc hausa kalaman soyayya zafafabbc hausa kalaman soyayya 2021